"Da zaran mace ta soma nuna alamomin tsufa, kallon da ake mata bai tsaya kaÉ—ai akan rashin jan hankali ba, ana raina kwazon mu," a cewar Bonnie Marcus mai shekara 72. Bonnie Marcus ta kafa wata ...