Rahotanni daga Bissau, babban birnin Guinea-Bissau, sun nuna cewa an ji karar harbe-harbe a kusa da fadar shugaban kasar. Rahotannin da ba tabbatar da su ba sun ce sojoji sun kewaye ginin fadar ...
An shiga rana ta biyu a yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma tsakanin Sojojin gwamnati da dakarun sa kai na rundunar RSF a kasar Sudan. To sai dai an ji amon harbe-harbe da shawagin jiragen yaki ...
Rahotanni daga Burkina Faso na nuni da cewar da sanyin safiyar wannan rana ta Juma'a an ji karar harbe-harbe a kusa da fadar shugaban kasa da kuma wasu yankunan ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results